iqna

IQNA

IQNA - Ma’aikatar shari’a ta Masar ta yanke hukunci kan wani mawakin da ya karanta kur’ani da kayan oud.
Lambar Labari: 3491024    Ranar Watsawa : 2024/04/22

Ramallah (IQNA) Nayef Ghaizan, wani fursuna Bafalasdine kuma mazaunin garin Qobia na Ramallah, fursuna a gidan yarin Rimon na gwamnatin sahyoniyawan ya yi nasarar haddace kur'ani baki daya tare da kammala shi a zama daya.
Lambar Labari: 3489785    Ranar Watsawa : 2023/09/09

An yanke wa wadanda suka kai hari a wani masallaci a jihar Minnesota ta Amurka hukuncin dauri a gidan kaso.
Lambar Labari: 3487169    Ranar Watsawa : 2022/04/14

Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta sake yanke hukuncin dauri da kuma kisa a kan ‘ya adawar siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3482356    Ranar Watsawa : 2018/02/01